Hausa Musics
MUSIC : Abdul D One – Duk Dayane [Official Audio]
Albishirinku ma’abot ziyarar wannan shafi na hausaloaded a yau na sake zo muku da sabuwa wakar fasihin mawakin nan Wato Abdul d one mai suna “Duk Daya ne” wanda itama dai wakar soyayya ce.
Ga kadan daga cikin baitocin wakar:-
>> Duk ka daya ne daya ne ni da ke babu babu banbanci ae duk jinsin daya ne.
>> Na dade ina da shirin baiko shiyasa akan ki nayo sau ko.
>> Karki damu ke na fara sani ke zan sayowa anko.
>>Na gamsu ba’a chanza masoyi ko da mummuna ne.
>> komai na da dalili amshi ga makuli.
Bari na daina shanye muku dadin wakar.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com