Hausa Musics
MUSIC : Lilin Baba – Rigar So
Mawakin nan na hausa wato lilin baba mai North East Record ya fitar da sabuwa wakar mai suna Rigar So.
Lilin baba shima yayi fice wajen wakokin soyaya wanda itama wannan waka Rigar so tayi dadi sosai.
Wakar Rigar so a yau din nan zai fitar da bidiyon ta kuma ana kyautata zaton tare da ummi rahab zasu taka rawar gani.