Kannywood

VIDEO : Kalli Bidiyon Irin Rashin Kunyar Da Ado Gwanja da Matarsa Sukayi A Bainar Jama’a A Bikin sunan ‘Yarsa

Advertisment

Shahararren mawakin nan na mata wanda ake wa kirari da limamin mata wato ado gwanja sun chashe sosai shi da matarsa a baina jama’a ranar bukin Diyar su.
Hausawa kance mai bida ga duhu balantana an haska wannan soyayya tayi dad sosai ganin irin yadda suke kwasa rawa shida matarsa maimunat.
Ga bidiyon nan kasa
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button