Kannywood: India ta karama Jaruma Rahama sadau
Kasar india ta karama rahama sadau karkashin wani Kwamishinan kasar ne ya bata lambar yabo a ranar mata ta duniya mr bala subramanian wanda ya ya da kokari da kwazo da himma aikin rahama sadau.
Kwamishinan ya yaba da irin kokari da himma na mata akan cigaba da nasarorin da suke kawo a cikin al’umma, haka zalika wannan jawabin ya kara himma da ƙaimi wajen mata da su cigaba da bada gudunmawa domin samun cigaba da nasosiri a cikin al’umma, anyi wamnan gangamin taron ne a birnin tarayya abuja da ke nijeriya.
Rahama Sadau jarumar masana’atar Kannywood ce wadda tayi zara wucewa fina final kudancin Nijeriya bata tsaya nan ba har da burinta ya cika na a fara haskakata a cikin shirin fina finan indiya wanda a tarihin masana’atar Kannywood itace mace ta farko da ta samu wannan dama.