Kannywood

Yadda Yan kannywood Nayi Dandazo wajen shagalin Bikin Halima Atete

Yadda Yan kannywood Nayi Dandazo wajen shagalin Bikin Halima Atete
Yadda Yan kannywood Nayi Dandazo wajen shagalin Bikin Halima Atete

Sai dai kuma duba da yanayin shaharar jarumar da kuma kabilar ta da kuma inda ta fito an fara shagalin bikin ne a ranar Laraba wanda zai kai har izuwa ranar daurin Auren ana damawa.

Sai dai majiyar mu bata gano jarumin Kannywood ko daya ba a wajen illa wanda yake aikin sautin gurin mai kamfanin Gidan Biki wato Sharukhan.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon shagalin bikin Halima Atete din anan kasa,kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai na abunda za’ayi a bikin nan gaba.

Masha Allah wannan ranar farin ciki ne ga jaruma halima atete domin kuwa budurwa fil bata taba yin aure ba kamar yadda wasu bayyanai na nuna.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button