Sports

Russia 2018 World Cup: Wadanda suka sami kyautuka daga FIFA bayan kammala wasan a yau a Kasar Russia

‘Russia 2018 World Cup: Wadanda suka sami kyautuka daga FIFA bayan kammala wasan a yau a Kasar Russia.

1. Luka Modrić Daga Kasar Croatia Shine Ya Samu Kwallon Zinare Golden Ball Wato Gwarzon Dan Kwallo (Best Player)

2. Harry Kane Daga Kasar England Shine Mafi Yawan Zura Kwallo A Raga, Don Haka Ya Samu Kyautar Takalmin Zinare (Golden Boot).

3. Kylian Mbappé Dan Kasar Faransa Shine Ya Zama Tauraron Dan Wasa Mai Tasowa (Young Player of the Tournament)

4. Maitsaron Raga Thibaut Courtois Daga Kasar Belgium Shine Ya Samu Kyautar  Safar Hannun Zinare (Golden Glove) Wanda hakan ke Nufin Ya Zama Mai Tsaron Raga Mafi Tasiri A Gasar (Best Goalkeeper).

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button