Kannywood

Inna lillahi wa inna ilaihir raji’un! Allah ya yi wa Hauwa Maina, rasuwa

  Inna lillahi wa inna ilaihir raji’un! Allah ya yi wa fitacciyar jarumar Kannywood, Hauwa Maina, rasuwa ɗazun nan. Ta rasu a Kano bayan ta yi fama da rashin lafiya. Gobe za a yi jana’izar ta a Kaduna. Allah ya kai haske kabarin ta, amin.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button