Kannywood
Bidiyo :On Dubai magana ta zama babba Rashida tayi martani saura bakin dubai sun kama ayi mata cha
Bidiyon da bai wuce second talatin ba kamar magana ta zama babban tsakanin tsohuwar jaruma rashida abdullahi mai Sa’a da Sadiya kabala inda tace wannan hassda ce take.
Wanda ita kuma rashida mai Sa’a tace tafi karfin tayi musu hassda dan sun je dubai akan N550k zuwa dubai.
Tace idan baku daina irin wannan kauyanci ba na zuwa wuraren shakatawa kuna ta daukar hoto,to nima bazan daina ba yauwa.
Ta kara da cewa ita yanzu ko sarƙa zata sanya mata a kaita dubai sai ta maƙale a jirgi.
Hausawa dai kance waka a bakin mai ita yafi dadi sai ku saurara ga bidiyon nan kasa.