Fatima Ganduje da mijinta Idris sunyi dirar mikiya ga wata ma’abociyar kafar sada zumunta
Sukar dai bata gama gushewa ba gabanin auren nata, sai dai a wannan karon ita da mijinta sun hada gwiwa wajen mayar da martani.
Fatima Ganduje da mijinta Idris Abiola Ajimobi basu bari ya huce ba yayin da wata ma’abociyar kafar sada zumunta ta instgram ta nemi ci ma uwargida fuska.
Tuni dai lamarin auren Fatima ya janyo cece-kuce a kafafen sada zumunta bisa yanayin shigar da tayi a abukuwan da aka shirya na raya auren. Bugu da kari, jama’a sunyi Allah-wadai da halin sakin kai da ta nuna yayin shagalin biki wanda ake zargin cewa ya sabawa al’adar hausawa.
Sukar dai bata gama gushewa ba gabanin auren nata, sai dai a wannan karon ita da mijinta sun hada gwiwa wajen mayar da martani.
Ka,ar yadda wata mai suna “Auntykwalba” ta wallafa ani hoton Fatima a Instagram tare da rubuta a shafin ta “Gaskiya anyi asaran kudin sadakan izufi
Bari inga wani shegen yazo ya CE mun rayuwarta ne a kyaleta shashashan banza munafukan addini kuma inji wani yace a cikin gida ne bcos i have posted earlier tana cikin mota da Kayan.