Kannywood

KAJI RABO: Bayan shafe tsawon shekaru 20 da aure, bai samu aihuwa ba, Allah ya kawo babban rabo har tagwaye biyu (Hotuna)

Tsohon shugaban majalisa a jihar Adamawa bayan shekaru 20 da aure bai haihuwa ba Allah ya bashi kyautar Tagwaye

Tsohon kakakin majalisar Jihar Adamawa Kabiru Mijinyawa ya samu tagwaye. Allah ya karawa Annabi Daraja.

Ya samun tagwayen yayansa mace da namiji inda ya sanyawa namiji suna Abdullahi ita kuma mace Fatima a ranar lahadi 9/7/2023 da ta gaba ta.

Dan Majalisar yayi rikon mazabar Yola ta kudu inda kuma ya zamo shugaban majalisar a jihar ya samu babbar kyauta daga Allah.

KAJI RABO: Bayan shafe tsawon shekaru 20 da aure, bai samu aihuwa ba, Allah ya kawo babban rabo har tagwaye biyu (Hotuna) KAJI RABO: Bayan shafe tsawon shekaru 20 da aure, bai samu aihuwa ba, Allah ya kawo babban rabo har tagwaye biyu (Hotuna) KAJI RABO: Bayan shafe tsawon shekaru 20 da aure, bai samu aihuwa ba, Allah ya kawo babban rabo har tagwaye biyu (Hotuna) KAJI RABO: Bayan shafe tsawon shekaru 20 da aure, bai samu aihuwa ba, Allah ya kawo babban rabo har tagwaye biyu (Hotuna) KAJI RABO: Bayan shafe tsawon shekaru 20 da aure, bai samu aihuwa ba, Allah ya kawo babban rabo har tagwaye biyu (Hotuna) KAJI RABO: Bayan shafe tsawon shekaru 20 da aure, bai samu aihuwa ba, Allah ya kawo babban rabo har tagwaye biyu (Hotuna)

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button