Kannywood
Sako Na Musamman Daga Ali Nuhu Zuwa Ga Masoyansa Maza Da Mata
A yan kwanakin nan ne wata hastaniya ta koma tasowa a masana’antar kannywood wanda ya sanya adam a zango kalamai marar dadi wanda zan yayi masa take da “Bauta ko Zalunci “.amma shi ali nuhu ga maganar da yayi ga masoyansa
Ina rokon duk masoyana maza da mata, duk wanda ya san tsakani da Allah yake so na ya daina posting don cin mutunci ga wani ko wata.Bana rigima ko batanci ga duk wani abokin sana’ata sannan duk wanda ya yi min ku bar shi da Allah. Babu sakayyar da ta wuce ta Allah.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com