Kannywood
General Bello Muhammad Bello (BMB) Ya Fadi Mummuna Akan Ali Nuhu
Kamar yadda na fada duk yaron Ali daya sake zagin iyayena a kan Ali, sai na mayar da martani saboda iyaye sun wuce wasa.
To ka kirani dan shege ko? To ga martani.
A ina ka taba ganin Musulunci ya halatta namiji kirista ya auri Musulma mace?
Kafi kowa sanin waye uban gwarzon naka!
Kaga kenan, maganarka ta siffanta ne a kan gwarzon naka.
JAMA’A KUYI HAKURI FA, WALLAHI BABU WANDA ZAI SA A ZAGI IYAYENA NAYI SHIRU KODA KO RAI XAIYI HALINSHI.
Meye kuka gani akan wannan?
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.





