Hausa Musics
MUSIC : Sababbin Wakokin Guda Bakwai Na (Limamin mata) Ado Gwanja
Advertisment
Albishirin ku mata da maza a yau take sallah anyiwa mai dame daya sata yau kam shikenan karshen tika tika tik.
A yau hausaloaded ta sankamo muku dadaddan wakokin limamin mata wato ado gwanja dan gidan mai dawayya da sababbin wakokinsa wanda nasan zasu nishadantar da ku. Ga wakokin kamar haka
1 Ado Gwanja Gobe da Waka Kyauta
Advertisment
2 Ado Gwanja Lunguyya
3 Ado Gwanja Maimuna
4 Ado Gwanja Mama
5 Ado Gwanja Sama dai Mata
6 Ado Gwanja Tip Da Taya
7 Ado Gwanja wakar Yabo
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com