Labarai
Yadda Zaka Duba Idan Kayi Nasar Samun N-Power 2017
Ta bayyana haka ta shafinta na kafar Twitter, inda ta ce da farko dai zaka shiga tsarin
- www.npower.gov.ng
- Sai ka danna “check your pre-selection status”
- Bayan haka sai ka shiga Sunanka ko Lambar wayarka ko kuma Lambar tantance asusun banki wato BVN wanda kayi rijista dashi
- In har kayi nasarar samun wannan aiki, sunanka zai fito baro baro
- Sannan zasu tura maka sakon tes ta waya na murnar samun nasararka
- Daga nan, sai kayi shirin tunkarar tantancewar da zasu yi na gani da ido wanda zasu fara daga ranar 27 ga watan Nuwamba zuwa 8 ga watan Disamba.
Ga yadda zaka duba tsarin a harshen turancin
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com