Hausa Musics
AUDIO :- Sabuwar Wakar Adam A Zango Dance 4 Me (Lil Ameer Cover)
Advertisment
Saukar da sabuwar wakar adam a zango da yayi mai suna Dance 4 me wanda margayi yayi Allah ya jikansa da rahama.
Shima ya yayi tashi amma baitoci da kuma kafiya akwai banbanci amma sai dai kun saurara zaku gane zance nawa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com





