Hausa Musics
MUSIC : Saniyo M Inuwa – Tambarin Masoya
A yau hausaloaded blog ya kara zo muku da wakar fasihin yaron nan mai kwazo a domin farantawa masoyansa rai da dadadan kalamai nashi shiyasa har ya fito da wannan waka mai suna “Tambarin Masoya” wanda kunsan yaro akwai kafiya a cikin wakokinsa yaro mai lakabi da ‘capital singer’ kada ka bari a baka labari .kuma kayi share zuwa ga wasu.
Download Music Now
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.



