Uncategorized

Kalli Video : – Baba Buhari Yayi Musabuha Da Mata A London

Ayanzu Haka Shugaban Kasa Muhammad Buhari Ya Karbi Bakinsa Hannu Biyu Biyu A House Of Abuja Dake Landon

Wannan Ya Kara Shedamuna Cewa Shugaban Mu “Muhammadu Buhari” Na Kara Samun Sauki So Sai Fiye Da Yadda Jama’a Ke Tinani.

Haka Kuma Wakillan Da Na Ziyarci “Muhammadu Buhari” A London Sun Musanta Cewa “Osibanjo” Yane Aiki Kamar Na Wanda Ba Mai Ilimi Ba, Haka Kuma Suka Kara Da Cewa Koda Yaushe
Muhammadu Buhari Na Gab Da Dawo Gida Najeriya.

Kuyi Download Na Wannan Video Domin Kuga Yadda Suka Gana Da Baba Buhari A House Of Abuja In lOndon.

DOWNLOAD VIDEO NOW

©Presloaded.com

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.comMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button