KannywoodUncategorized

Kalli Bidiyon Sabuwar gasar Rawar ma’aurata ta bayyana Da Ya jawo cece kuce Tsakanin Yan fim da Mutane

A lokacin kullen Coronavirus aka samu gasar rawa da ma’aurata suka rika yi da wakar Jaruma ta Hamisu Breaker.
 
Lamarin ya dauki hankula sosai inda akai ta saka bidiyon a shafukan sadan zumunta, wasu sun yaba amma fa da dama sun yi Allah wadai.Kamar yadda hutudole tv na sanya bidiyo.
 
A wannan karin ma kusan irin hakan ne ke shirin faruwa inda ma’aurata ke yin rawa suka nishadi.  Saidai a yayin da Lokacin Coronavirus Bidiyon gasar ma’auratan basu rika taba juna ba, a wannan karin, an ga Bidiyon suna rungumar juna da soyayya.

Ga bidiyon nan ku kalla.

Tautaruwar me sharhi akan kafafen sada zumunta, Faiziyya D. Sulaiman ta bayyana cewa, wannan lamari ashe dai zagin da akewa ‘yan Fim, mutane suma basu samu dama bane.
 
Saratu Gidado, Daso, Alhaji Shehe, da Rukayya Dawayya duk sun yi martani kan lamarin.
 

 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button