Hausa Musics
[Audio] Download Nura M Inuwa Sababbin Wakokin Auren Gimbiya Fatima Da Mari Fulama
Advertisment
Shahararren mawakin nan nura m inuwa angon gimbiya amina ya rerawa gimbiya fatima da angonta fulama mari wakokin nuna farin cikin auren da sunkayi na soyayya.
Inda mawakin yake nuna masu martabar aure kamar yadda ya tsinci kansa a cikinsa ,da nuna musu hakuri da juriya a tsakaninsu.
Bugu da kari yayi kira ga amarya da ta zamo mai biyayya ga mijinta,shi kuma ya zamo mai biyamata hakkinta da jure hakuri a tsakaninsu.
Ga wakokin kamar haka sai kuyi download .
Wakar Aure Gimbiya fatima da Fulama by Nura m Inuwa
Download Audio Now
Wakar Aure Gimbiya Fatima da Fulama by Nura m Inuwa
Download Audio Now
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com