Kannywood
Hotuna:kalli Sababbin Hotunan Jarumi Ali Nuhu Cikin Kayan Sarauta !!!
Kalli Hotunan Jarumi Sarki Ali Nuhu A Cikin Kyawanan Kayan Sauranta
Wanannan dae sanin duk ma’aboci kallon wasan kwaikwayo wato hausa fim yasan da cewa Ali nuhu tuni anka bashi Sarautar Sarki A Kannywood inda Anka baiwa Halima Atete sarauniyar kannywood.
Ga hotunan kamar haka:
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.






