Kannywood
[FILM] Mijin Yarinya Sabon Shiri Trailer Lastest Hausa film 2017
Advertisment
Wanannan wani sabon shiri ne daga kannywood mai suna “SABON SHIRI MIJIN YARIYA”.
Wanannan film dai ya tara jarumai tsofaffe da kuma yara a ciki akwai kamar:
Bashar Nayaya :shine mijin yarinya
Maryam yahya :ita ce amarya bashar nayaya.
Aminu momo: shine yaron bashar na yaya. abun dai sai kaga kalla da idonka,ma’ana shine ‘Da ga maryam yahya
shiryawa: Naziru Danhajiya
bada Umurni:Ali Gumzak
Download video Mp4 here
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com