Uncategorized
[VIDEO] Wakar Sadiq Zazzabi – Kwankwaso Maza Bayanka
Wakar Sadiq Zazzabi wanda yayi mai Taken:Kwankwaso maza suna bayan ka ,babu wani tamkarka a siyasa a jahar kano.
wasu Yan bakin ciki suna jayaya da kai kuma kafi karfinsu .
Domin sauraren wannan waka da mawakin zamani wanda kwanan baya anka kai shi gidankaso.domin kallon wannan waka da ji da kunnenka ka latsa nan.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com