Uncategorized
FATAWAR RABON GADO (72)|DR JAMILU YUSUF ZATEWA
FATAWAR RABON GADO (72)
Tambaya?
Assalamu Alaikum Dr, don Allah yaya za’a raba gadon Macen da tabar magada kamar haka : Uwa kadai, ba yara sai ‘yan uwa, namiji guda da mata shidda wadanda suka uwa daya?
Amsa :
Wa alaikumussalam,
Za’a raba gida:3, (saboda Raddi) sai a bawa uwa kashi daya, Ragowar kashi biyun sai a bawa ‘yan’uwan su raba, babu bambanci tsakanin namiji da mace in za’a raba.
Wa alaikumussalam,
Za’a raba gida:3, (saboda Raddi) sai a bawa uwa kashi daya, Ragowar kashi biyun sai a bawa ‘yan’uwan su raba, babu bambanci tsakanin namiji da mace in za’a raba.
Allah ne mafi sani
31/10/2016
DR JAMILU ZAREWA
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.


