Ma’aurata: Ki Guji Yin Wadannan Abubuwan Kina Gaf Da Soma Jima’i
1: Cin Abinci Mai Nauyi: Guji cin wani abinci da yake da nauyi daf da zaki soma jima’i hakan yana rage miki kuzari kuma zai iya saki hararwa.
2: Shan Ruwa Dayawa: Ana son asha ruwa kamin jima’i amma ba gaf da lokacin da za a soma ba. Domin shi ma ruwa idan ya cika miki ciki zai iya takura miki wajen motsawa.
3: Cin Abinci mai Wari: Ki guji cin duk wani abinci mai wari ko ɗoyi kina gaf da soma jima’i. Domin duk abincin da mutum yaci kasa da awa guda kamin soma jima’i warinsa da dandadonsa zai iya fitowa a gaban mutum musamman ma mace.
4: Amfani Da Kayan Kamshi: Ki kula sare da kayan kamshin da mijinki bai son jinsu domin gudun kada kiyi kwalliya dasu ko ado idan kina gaf da jima’i. Hakan yakan rage ko ya cire sha’awar da namiji yake dashi akan ki.
5: Hira na tayar da hankali: Kada ki sake kiyi wa mijinki wani hira da kika san zai tayar masa da hankali ko zai ɓata masa rai idan kuna gaf da soma jima’i. A irin wannan lokacin hira da Kalaman da zasu tunzura sha’awarsa ya kamata ki yi masa amma ba mai daga masa hankali ba.
6: Askin Gaba: Kada ki aske gabanki daf da lokacin da zaku soma jima’i. Hakan yakan ragewa wasu mazan dadin wasa da marar mace.
Sabon aski yana fito da wasu kurajen da yake hana wajen yin sumul. Don haka yin aski gaf da lokacin bai dace ba.
7: Shan Taba: Ga Matan Aure masu shan sigari suna son shan sigari kamin da bayan sun yi jima’i. Wannan a likitance inji masana yana da matukar illa. Musamman ma idan shi mijin ba mai shan sigari bane.
Na farko ita kanta sigarin tana daskaran da ni’imar gaban mace idan an sha ta kamin jima’i. Haka kuma warin ta yana iya damun shi mijin yadda zai iya hanashi jin dadi jima’i. Don haka kauracwa shan ta daf da jima’i shi ya fi dacewa.
8: Shakar Maganin Asma: Ga Matan da suke da cutar asma, bai da kyau su shaki maganin ko abunda yayi kama da shi daf da lokacin jima’i ba inji masana.
A cewasrsu, hakan yana iya busar da gaban mace kuma zai iya tayar mata da cutar a lokacin da ake saduwa da ita. Wanda hakan na iya zama illa a rayuwanta.
9: Fesa Wani Abu a Gabanki: Wasu matan sukan fesa wani abunda zai saka gamsu kamshi ko ni’ima daf da zasu soma jima’i. Wannan dabi’ar bai dace ba ganin wasu mazan musamman masu son tsotsan farjin matansu hakan zai iya gurbata masu dandanon dake hawa kan harshen su wanda hakan zai iya sa su kasa yi abunda suke sha’awar yi na wasa da gaban mace.
10: Haɗa Lokacin Jima’i Da Wani Abun: Kada daf da lokacin da zaki soma jima’i da mijinki ki bijiro da wani aikin da zai sa ya shiga lokacin da yake sa rai dake. Ki tabbatar da cewa duk wani abunda yake gabanki kin kammala ko kun ajiye shi ana gaf da soma jima’i.
Daga:tsangayamalam
allah ya bada ikon gyarawa
Amen
Masha Allah