Uncategorized
FATAWAR RABON GADO (73)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA
FATAWAR RABON GADO (73)
Tambaya?
Assalamu Alaikum, Malam tambaya ta ita ce mutum ne ya mutu ya bar ‘ya’ya, hudu maza, Biyu mata , sai mahaifiyar sa, Yaya rabon gadon zai kasance?
Amsa:
Wa alaikum assalam, za’a raba gida 6, a bawa mahaifiyarsa kashi daya, Ragowar a bawa yaransa, duk namiji ya dau rabon mata biyu.
Wa alaikum assalam, za’a raba gida 6, a bawa mahaifiyarsa kashi daya, Ragowar a bawa yaransa, duk namiji ya dau rabon mata biyu.
Allah ne mafi sani:
4/11/2016
4/11/2016
DR JAMILU ZAREWA
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com