Uncategorized
FATAWAR RABON GADO (70)|DR JAMILU ZAREWA
*FATAWAR RABON GADO (70)*
*Tambaya?*
Assalamu alaykum,
Don Allah Malam idan mace ta mutu ta bar mijinta da iyayenta amma ba ” ‘ya”yafa, yaya rabon su zai kasance?

*Amsa:*
Wa alaikum assalam,
Za’a raba abin da ta bari gida shida, a bawa mijinta kashi uku, sai a bawa babanta kashi biyu, mahaifiyarta kashi daya.

Allah ne mafi sani
26/10/2016
Amsawa
*DR JAMILU ZAREWA*
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com