Uncategorized

FATAWAR RABON GADO (69)|DR JAMILU ZAREWA

FATAWAR RABON GADO (69)
Tambaya?
Assalamu Alaikum, Malam don girman Allah a taimake ni da Amsan tambaya ta kamar haka :
Mace ce ta mutu bata da iyaye ba Da ba jika sai qanwarta guda daya shaqiqiya sai kuma li’abbai guda biyar biyu maza uku mata.  Ya za’ayi rabon gadon ta?
Amsa:
Wa alaikum assalam, Za’a raba abin da ta bari gida 2, sai a bawa shakikiyar  rabi, ragowar kuma sai a bawa li’abban su raba a tsakaninsu, duk namiji zai dau RABON mata biyu.
Allah ne mafi sani
25/10/2016
DR JAMILU ZAREWA
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button