Uncategorized

VIdeo : kalli Bidiyon Martani Mai Zafi Da Malamai Sukayi Zuwaga Adam A Zango Akan Abinda Yayi Na….

Martanin wannan malami yayi tsokaci ne da yayi akan tsohon jarumin kannywood wato adam a zango akan cewa ya fitar daga kungiyar shirya fina finai ta kannywood ya koma tashi ta kansa mai suna “Nollywood hausa”.
Wanda malamin yace saboda sai an tantance yan fina finai da basu ka’idoji yadda zasu gudanarda sana’arsu ta fim.
Domin jin irin malamin sai kuyi kalli wannan bidiyo.
Ga bidiyo nan kasa daga wani babban shafin Youtube munka dauko mai suna Arewarmu Tv.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA