Tinubu
-
Labarai
Tinubu zai yi tazarce cikin sauki a 2027 – Abdullahi Abbas
Shugaban jam’iyar apc Abdullahi abbas a jihar kano yace shugaban kasa bola Ahmed Tinubu zai lashe zaben sa a cikin…
Read More » -
Labarai
Shugaba Tinubu ya kawo Ali Nuhu Gwamnatin sa ne domin Bunkasa tattalin arzikin Kasa ta Hanyar Al’adu ~Minista bagudu
Ministan Kasafin Kudi da Tsare Tattalin Arziki Sen Abubakar Atiku Bagudu ya nemi tallafi daga kungiyoyin kasa da kasa da…
Read More » -
Labarai
Ba faɗuwa na yi ba, na rusuna ne don girmama dimokuraɗiyya – Tinubu
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya mayar da martani kan faduwar da ya yi lokacin bikin ranar dimokuraɗiyya ta 12 ga…
Read More » -
Labarai


IMF ta Damu kan yadda Tinubu ya dawo da tallafin mai a boye -Ta Jero Matsaloli
Yayin da ‘yan Najeriya ke kokawa kan cire tallafin mai, hukumar IMF ta nuna damuwa kan halin da ake ciki…
Read More » -
Labarai



CBN ta janye daga karawa Yan Najeriya harajin kuɗi bisa umarnin Tinubu
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu bayan dawowarsa daga godon tafiya ya tarar da wani umarnin Babban Bankin Najeriya na CBN…
Read More » -
Labarai


Dalilin Da Ya Sa Muka Cire Tallafin Mai – Bola Ahmed Tinubu
A shekarar da ta gabata jim kadan bayan da aka rantsar da shi, Tinubu ya cire tallafin mai da gwamnati…
Read More » -
Labarai


Tinubu Ya Yabawa Dangote Akan Rage Farashin Dizal
Shugaba Bola Tinubu ya yabawa kamfanin Dangote Oil and Gas Limited bisa rage farashin man dizal. Sanarwar ta fito ne…
Read More » -
Labarai


Akwai bashin yi wa Shugaba Tinubu biyayya da ɗa’a kan kowane ɗan Najeriya’ – Shettima
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya bayyana cewa Shugaban Ƙasa Bola Tinubu, ya duƙufa ka’in-da-na’in wajen samar da ayyukan raya…
Read More » -
Labarai


El-Rufai Ya Shirya Yin Fada da Gwamnatin Shugaba Tinubu
Watanni takwas bayan da majalisar dattawa ta ki amincewa da shi, rahotanni sun ce tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai,…
Read More » -
Labarai


Za mu sake kara farashin lantarki - Gwamnatin Najeriya
Kwanaki biyu bayan da Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya ta amince da karin farashin lantarki ga kwastomomin da…
Read More »

