Labarai
Tinubu zai yi tazarce cikin sauki a 2027 – Abdullahi Abbas
Advertisment
Shugaban jam’iyar apc Abdullahi abbas a jihar kano yace shugaban kasa bola Ahmed Tinubu zai lashe zaben sa a cikin ruwan sanyi a jihar.
Abdullahi abbas yayi wannan martanin ne ga shugaban jam’iyar NNPP a jihar kano yace yanzu.
Ga bayyanin ku saurara kuji.
Advertisment