Kannywood

Ni ba tarbiyya nake koyarwa ba, kudi nake nema – SadiQ sani SadiQ

Kamar yadda freedom radio suke hirar da shahararrun mutane a yau dai ta biyo kan layin Sadiq Sani sadiq wanda ankayi ta maganganu akan kalamansa na fadi baya nadamar shiga harka fim wanda a cikin wannan hira ya jadda fadakarwa malamai keyin ta shi kam sam.

Ni ba tarbiyya nake koyarwa ba, kudi nake nema - SadiQ sani SadiQ
Ni ba tarbiyya nake koyarwa ba, kudi nake nema – SadiQ sani SadiQ

Jarumin ya bada takaitacen tarihin rayuwarsa tun daga inda anka haifesa har ila zuwa yanzu da yake jarumi a Masana’atar Kannywood.

Jarumin fina-finan Hausa Sadik Sani Sadik ya caccaki masu cewa ƴan film suna koyar da tarbiyya.

Sadik ya ce, tarbiyya tun daga gida ake yinta saboda haka shi ba tarbiyya ya zo koyarwa ba kuɗi yazo nema.

Sadiq sani sadiq yace fim bashi da yare ko addini ya danganta kai yadda zaka gudanar da fin dinka .

Jarumin ya kuma jaddada maganar da ya yi a watan da ya gabata ta cewa, yana fatan ya mutu yana film, yana mai cewa, ko kaɗan bai yi nadamar faɗin hakan ba.

Zaku iya kallon hirar kai tsaye daga tashar YouTube din Freedom Radio kano.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button