Kotu
-
Labarai
Kotu ta yi hukuncin ɗaurin shekara 7 ga wani dan Kano mai shekaru 48 da haihuwa saboda safarar wata yarinya ‘yar shekara 16
Wata kotu da ke zama a jihar kano ta yanke hukunci wani daurin shekara 7 wanda marubucin nan Aliyu Samba…
Read More » -
Labarai
Yan sanda sun gurfanar da yara yan shekara 6, da masu shekara 9 a gaban Kotu
Alkalin Kotun Sharia ta 1 da ke garin Birnin kebbi ya ba da belin wasu yara guda biyar masu shekara…
Read More » -
Labarai
Kotu ta aike da matashi zuwa gidan yari bisa zargin dukan matar aure mai shekara 55
Babbar Kotun Shari’ar Musulunci mai lamba 1 da ke zamanta a kofar kudu, karkashin jagorancin Malam Ibrahim Sarki Yola, ta…
Read More » -
Labarai
Kotu ta aika ɗan shekara 37 gidan yari sakamakon satar maggi
Kotun Shari’ar MuslunciMuslunci ta aike da wai mutum mai suna Yusha’u Ado zuwa gidan yari bisa zargin satar katan 22…
Read More » -
Labarai
Mamu Ya Yi Wa Matar Liman Ciki
Limamin wani masallaci a Jihar Oyo ya kai karar wani mamu a masallacin kotu yana zargin mamun da yi wa…
Read More » -
Labarai
Matata ta Hana Ni Yin Jima’i Da Ita, Kuma Na Sha Kamata Tana Kallon Fim Din Batsa ~ Miji Ya Fadawa Kotu
Wani injiniya mai suna Godwin Nwali, ya garzaya wata kotun gargajiya ta Igando da ke Legas a jihar Legas, yana…
Read More » -
Labarai
Kotu ta yanke wa wani mutum hukuncin kisa sakamakon sace ɗaliba ƴar shekara 3 a Akwa Ibom
Wata Babbar Kotu a Uyo, Jihar Akwa Ibom ta yanke wa wani mutum ɗan shekara 36, Monday Joshua Okon hukuncin…
Read More » -
Labarai
sakin baki ta Facebook a kan Ganduje ya jawa wani zuwa kurkuku
Kotun majistret mai lamba 10 karkashin mai shari’a, Muhammad Jibrin, ta aike da wani mutum gidan gyaran hali. Mutumin mai…
Read More »

