Farashin abinci
- Labarai
Farashin Abinci ya fara sauƙi a kasuwannin Katsina
Kasuwar garin Ingawa,ga yadda farashin sa yake kamar haka; Yadda Farashin kayan Abinci ya kasance a wasu kasuwannin jihar Katsina…
Read More » - Labarai
Farashin shinkafar Hausa ya fara karyewa a wasu kasuwannin Nijeriya
Buhun masara ya fi tsada a kasuwar Mile 12 International Market jihar Legos da ke kudancin Najeriya, ana sayar da…
Read More » - Labarai
Mazauna Kaduna, Kano da Katsina na fama da tashin farashin abinci a kasuwanni
Al’ummar Nijeriya na fuskantar hauhawar farashin kayayyakin abinci da ba a taba yin irinsa ba. Binciken da kamfanin dillancin labarai…
Read More » - Labarai
Tsada Rayuwa: Farashin Buhun Wake ya kai Naira 183,000 a wasu kasuwannin arewancin Nijeriya
Farashin Buhun Wake ya kai Naira 183,000 a wasu kasuwannin jihar Katsina Kasuwar garin Dutsi , ga yadda farashin sa…
Read More » - Labarai
Labari mai daɗi: Farashin abinci ya Rage sosai a wasu kasuwannin arewancin Nijeriya
Farashin Abinci ya samu ragi kashi Ashirin cikin Ɗari a kasuwannin Katsina Kasuwar garin Dandume, ga yadda farashin sa yake…
Read More » - Labarai
Farashin Kayan Abinci Ya Fara Sauka A Kasuwanin Jihar Katsina
Tun bayan saukar farashin dala a Najeriya ake cigaba da samun saukin wasu daga cikin kayayyakin masarufi a kasuwanin Arewacin…
Read More » - Labarai
Gwamnatin sojin Nijar ta karya farashin shinkafa Akan Ramadan
Gwamnatin Soji mai mulki a Jamhuriyyar Nijar, ta karya farashin shinkafa da ta yi tashin gwauron zabi a watanni baya…
Read More » - Labarai
Farashin Kayan Abinci A Kasuwannin Jihar Katsina yayi tashin gwauron zabi
A wannan makon farashin kayan abinci a kasuwanin jihar Katsina na cigaba da yin tashin gwauron zabi wanda hakan ke…
Read More » - Labarai
Farashin shinkafa a Nijeriya ya karu da kashi 81
Hukumar ƙididdiga ta Najeriya, NBS ta ce an samu ƙari a farashin shinkafa a ƙasar a shekarar 2023. NBS ta…
Read More » - Labarai
Farashin Shinkafa da Gyaɗa yayi tashin gwauron zabi a Wannan mako
Kasuwar garin Dandume,ga yadda farashin sa yake kamar haka; 1- Buhun masara ja – 47,000 Fara – 47,000 2- Buhun…
Read More »