Labarai
-
Muhimman Abubuwa 9 Game da sabuwar fasahar ‘HUMANE AI PIN’ wadda ka iya mayar da riƙe wayar salula ƙauyanci
Daga Sadiq Tukur Gwarzo 1. Humane AI Pin ƙaramin sunduƙi ne mai kama da agogon hannu samfurin ‘Smartwatch’. An samar…
Read More » -
Gaggan da suka maida garkuwa hanyar samun kuɗi ne ba su son a kawo ƙarshen ‘yan bindiga – Matawalle
Ƙaramin Ministan Tsaro, Bello Matawalle ya ɗora alhakin kasa magance matsalar tsaro a Arewa maso Yamma kan wasu mutanen da…
Read More » -
Mun inganta kula da yaki da cin zarafin mata – Gwamnatin Sakkwato
Yayin da aka kammala aikin shirin kawo karshen cin zarafin mata na Kungiyar Tarayya Turai (EU) da Majalisar Dinkin Duniya…
Read More » -
Zaben Nijeriya Ya Zama Iya Kudinka Iya Shagalinka -Shehu Sani
Tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawan Nijeriya Sanata Shehu Sani Tsohon dan majalisar tarayya, Sanata Shehu…
Read More » -
Tutsun na’ura muka samu, bamu yafewa kowa bashi ba – MTN
Kamfanin sadarwa na MTN ya bayyana cewar kuskuren na’ura ya sanya mutane suke ganin cewar kamar an yafe musu bashin…
Read More » -
Sanarwa gayyatar yan Kannywood daga Hisbah
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta nemi Jarumai da Masu Shiryawa da Ba da Umarnin Fina-finan Hausa su kai kansu…
Read More » -
Asalin abin da ya jawo cece kuce akan kalaman Hafsat Paki yar kaduna
Wata budurwa yar jihar kaduna mai suna hafsat paki tayi bidiyo a ciki take fadin makwabansu samarin garin kano basa…
Read More » -
Ciyaman din karamar hukumar Lokoja ya faɗi ya rai yayi halinsa
Shugaban Karamar Hukumar Lokoja, Hon. Mohammed Danasabe Muhammad, ya rasu. Daily Trust ta rawaito cewa an tabbatar da rasuwarsa da…
Read More » -
Zan gina makarantun a jihar kogi da babu irin su a fadin duniya – Dino
Dan takarar gwamnan Kogi na APC Dino Melaye, ya bayyana cewa idan ya zama gwamna zai gina Otel Otel a…
Read More » -
Wani Malami Ya Sayi Otel Ya Maida Shi Makarantar Islamiyya
Wannan shi ne Malam Nura Murtala Zawiyya, Gusau, babban Malami ne da ya shahara a jihar Zamfara. Shi ya sayi…
Read More »









