Labarai
-
Amarya ta cakawa mijinta wuka da yake ƙokarin kwanciyar aure da ita, rai yayi halinsa
Wata mata a jihar bauchi da ke arewancin nijeriya tayi sanadiyar mutuwar mijin ta da yake kokarin raya sunnah ta…
Read More » -
Kotu Ta Ki Amincewa Da Bukatar Kananan Hukumomin Kano Na Hana Gwamnatin jihar Amfani Da Kudadensu
Babbar kotun tarayyar dake Abuja ta ki amincewa da bukatar kananan hukumomin Kano na dakatar da gwamanatin jihar daga amfani…
Read More » -
Tabarikkah: Ahmed musa ya gwangwajewa mutane 4 gida a abuja harda mai gadinsa
A ƙoƙarin da ya saba yi wajen tallafawa al’umma, shahararren ɗan ƙwallon ƙafan Najeriya, Kaftin Ahmed Musa MON ya gwangwaje…
Read More » -
Kano: Ƴansanda sun kama mutane 9 bisa zargin sayar da yara ƙanana
Rundunar ƴansanda a jihar Kano ta kama wasu gungun masu safarar ƙananan yara da suka kwarw wajen sata da saye…
Read More » -
Matsalolin da za su addabi arewacin Najeriya a 2024
Bankin Duniya ya yi hasashen cewa, mummunar matsalar tsaro da rikice-rikice da kuma tabarbarewar rayuwa za su ci gaba da…
Read More » -
Cece kuce: Asalin abinda ya faru tsakanin Ahmed da safeera
Labarin Ahmed da safeera wanda ya dauki hankalin mutane musamman a kafar sada zumunta ta manhajar tiktok inda ankayi ta…
Read More » -
Shehu Sani ga gwamnoni: Ku dena ɗiban kuɗin talakawa ku na kai wa Tinubu gaisuwa a jiragen haya
Tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya yi kira ga gwamnonin Najeriya da su daina barnatar da…
Read More » -
Labari mai dadi : Labari da zai Farantawa duk wani Dan kwankwasiyya rai da mai son Abba
Mai bada umurni kuma mataimaki na musamman na mai girma gwamna abba kabir yusuf a fagen Kannywood sunusi oscar 442…
Read More » -
Da dumi’dumi: Hafsat ta musanta aika Nafi’u Lahira a gaban kotu
A yanzu nan majiyarmu ta samu wani labari wanda shafin mikiya na wallafa shafinta inda an kamala bincike har an…
Read More » -
Ƴan bindiga sun ƙona mata da sirikarta da yara biyu a Sakkwato
Wasu ƴan bindiga sun kona wata mata tare da da sirikarta da kuma ‘ya’yanta biyu da ransu a wani harin…
Read More »









