Labarai

Da dumi’dumi: Hafsat ta musanta aika Nafi’u Lahira a gaban kotu

Advertisment

A yanzu nan majiyarmu ta samu wani labari wanda shafin mikiya na wallafa shafinta inda an kamala bincike har an tura su kotu.

Shine take musanta wannan aika aikar da ake zarginta da ita.

Matashiya Mai suna Hafsat surajo ta shadawa alkalin Kotun Majistri a Kano cewar ba ita ce ta hallaka abokinta na kusa kusa Nafi’u ba.

Idan Baku manta Da farki dai Hafsat ta shaidawa ‘Yan sanda cewa ita ce ta kashe Nafi’u shi bayan ya hana ta kashe kan ta amma yau ta musanta hakan a gaban kotu.

Advertisment

Kotun ta aike da Hafsat Zuwa gidan kurkuku kafin zama na gaba.

 

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button