Labarai
-
Sojoji sun bude wa mata ta wuta bayan sun nemi ta yi tsirara ta ki – Cewar Zakzaky
Shugaban ƙungiyar ƴan uwa Musulmai ta Mazahabar Shi’a Sheikh Ibrahim Zakzaky ya yi zargin cewa jami’an tsaron da suka bude…
Read More » -
Matata ta Hana Ni Yin Jima’i Da Ita, Kuma Na Sha Kamata Tana Kallon Fim Din Batsa ~ Miji Ya Fadawa Kotu
Wani injiniya mai suna Godwin Nwali, ya garzaya wata kotun gargajiya ta Igando da ke Legas a jihar Legas, yana…
Read More » -
Saudiya ta ƙaddamar da manhajar neman bizar Hajji da Ummara ta wayar salula
Saudi Arebiya ta ƙaddamar da wata manhaja ta neman bizar Hajji da Ummara ta wayar salula a Birtaniya. Saudiya ce…
Read More » -
Yakamata kasashen Afrika sun fito a dama dasu akan yakin Ukraine kar su yamo yan baruwana
Jakadiyar Amurka a Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce bai kamata ƙasashen Afrika su zama ƴan ba-ruwanmu a yaƙin Ukraine ba.…
Read More » -
Bazawara a Kano ta fasa aure sabo da an kai mata kayan lefe a leda
Wata bazawara mai ɗa ɗaya ta fasa aurenta bayan da bazawarin da zai aure ta ya aike mata da kayan…
Read More » -
Yadda wasu ‘yan mata suka kubuta daga hannun masu garkuwa da mutane a Batsari
A ranar laraba 15-03-2022, da misalin 12:00am na dare wasu ƴan bundiga suka kai hari Yasu-Yasu wani ƙauye mai nisan…
Read More » -
Bidiyon budurwa tana rusa kuka akan saurayinta da suka yi shekaru 6 tare ya bar ta zai auri zabin mahaifiyar sa
Wata budurwa ta shiga cikin matsanancin tashin hankali kamar yadda ta bayyana a wani bidiyo tana rusa kuka. A wani…
Read More » -
An Daura Auran Muhammad Mai Shekaru 18 Da Amaryashi Sumayya ‘Yar Shekara 16 A Tilden Fulani Dake Jihar Bauchi (hotuna)
A yau Jumma’a a garin Tilden Fulani karamar hukumar Toro dake jihar Bauchi, aka daura Auran Muhammad Ahmad Salihu, mai…
Read More » -
Masu riƙe da muƙaman siyasa za su sauka kwanaki 30 kafin zaɓe — kotu
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Umuahia a jihar Abia ta umarci babban lauyan Gwamnatin tarayya Kuma ministan…
Read More » -
Yajin aikin ASUU: BUK ta umarci ɗalibai da su bar makarantar
Mahukunta a Jami’ar Bayero ta Kano, BUK, sun umarci dukkanin ɗaliban da ke zaune a cikin makarantar da su bar…
Read More »