Labarai
-
Gwamnatin Kaduna ta sanya dokar-ta-ɓaci a ƙananan hukumomi 2
Gwamnatin Jihar Kaduna ta sanya dokar-ta-ɓaci ta tsawon sa’o’i 24 a Ƙananan Hukumomin Jema’a da Kaura, inda ta ce tuni…
Read More » -
Fassarar Rubutun Professor Farouq Kperogy Mai Taken: “Dalilai 10 Cewar Osinbajo Zai Jawo Rikicin Addini” [A Nigeria, Idan Ya Zamo Shugaban Kasa]
Shugabancin Osinbajo tabbas zai sanya Nigeria cikin wutar da za ta yi saurin tarwatsa kasar. Wannan kuwa ba shaci-fadi ba…
Read More » -
Diyar shugaban kasa, Hanan Buhari da angonta Muhammad Turad sun samu ‘karuwar da namiji
An kuma tattaro cewa daga uwar har dan suna nan cikin koshin lafiya. Hakazalika shafin Instagram mai suna mr_mrs_arewa…
Read More » -
Ban Yi Ma PDP Adalci Ba Da Na Yi Waƙar Shegiyar Uwa – Haruna Aliyu Ningi
Shahararren mawaƙin siyasar nan mai suna Haruna Aliyu Ningi ya ce, bai yi ma jam’iyyar PDP Adalci ba da ya…
Read More » -
Sokoto: Ibtila’in Gobara Ya Afka Wani Gidan Siminti BUA Da Ke Ajiyar Man Gas
A Najeriya jama’ar kasar na ci gaba da fuskantar wasu matsaloli da ke sanadin salwantar rayukan jama’a ta fuskoki daban…
Read More » -
RAHOTO: Harin jiragen yaƙi ya hallaka Shugaban ISWAP, Sani Shuwaram kuma har sun naɗa sabo
Wani harin jiragen sama da Rundunar sojin Nijeriya ta kai ya yi sanadiyyar mutuwar fitinannen Shugaban Ƙungiyar ISWAP, Sani Shuwaram…
Read More » -
Hotuna | An Kadammar da Kwalejin Kiwon lafiya ta Musulunci a Ƙasar Ghana
Maigirma Mataimakin Shugaban Kasar Ghana Dr Mahmud Bawumia ya gayyaci shugaban Kungiyar Izala na duniya Ash-sheikh Dr Abdullahi Bala Lau…
Read More » -
Ana hana Hausa/Fulani ganin Likiti a asibitin jami’ar Jos saboda sunce su yan jihar Plateau ne
Idan Hausa/Fulani Musulmai suka rubuta su yan asalin Plateau ne a Fam, sai ace musu su canza saboda babu Hausa/Fulani…
Read More » -
Nijeriya ce ta 118 a jerin ƙasashe masu farin-ciki a duniya — Rahoto
Nijeriya ce a matsayi na 118 a rahoton ƙasashe masu farin ciki na 2022. A rahoton, wanda a ke fitar…
Read More » -
Lamarin Buhari da Najeriya tamkar auren dole ne tsakanin namiji da mace
Kaduna – Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal, ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari bai fahimci yadda ake tafiyar da shugabancin…
Read More »