LabaraiUncategorized
Baban mijinta ya kamata da kwarto, ya Nemi lalata da ita don ya rufa mata asiri(bidiyo)
Advertisment
Wannan wani labari ne mai ban al’ajabi wanda wani Mahaifin mijinta ya katamata da kwarto wanda tayi aure amma bata daina bin maza ba,wata rana tana cikin mota suna dan rungume rungume sai mijinta ya kamata ba.
Matar taki sakewa abun ya dame ta anyi kwana daya kwana biyu bai fada ba, ta sama samun kwanciyar hankali kwata kwata, sai wata rana lokacin da mijin bai nan uban mijin yace yana son ganinta.
Baba Mijinta yace:
“Yayi alkawlin bazai fadawa mijinta ba amma da sharadi sai yayi lalata da ita, shima abin da take baiwa wasu a waje ta bashi”
Sai tace
“Nifa matar Ƴar ka ce”
Sai yace a’a a wannan zancen ya wuce tunda ɗan kusan sati shine karshen wa’adin da ya bata.”
Ku saurara kuji.