Labarai
-
Yadda Zaka Chanja Bayananka Na BVN
Kamar yadda kuka sani ana samun wasu daga cikin mutane wanda suke da matsala ajikin bvn dinsu, kamar suna ko…
Read More » -
Fa’idodin Yin Rajistar Kasuwanci CAC kenan karanta a nan
1. Hayar Ma’aikata Kasuwancin da aka yiwa rajista na iya ɗaukar ma’aikata na cikakken lokaci kuma ya biya su albashi…
Read More » -
Ƴan Sanda sun kama mutane 4 bisa kisan wani mutum a kan naira 100 a Legas
‘Yan sanda a jihar Legas sun kama wasu mutane huɗu da ake zargin sun yi wa wani David Imoh mai…
Read More » -
Wasu ɓata gari sun cinnawa wani matashi wuta saboda canjin N100
Ana zargin wasu ‘yan acaɓa da cinnawa wani matashi wuta a jihar Legas. Shafin LIB ya rahoto Matashin mutumin mai suna David,…
Read More » -
Shafin agsmies yayi update na website dinsa inda ya dawo da percentage a Neman ranchin sa COVID-19
Zuwa ga sabbin shiga tsarin agsmies a baya sun cire matakin Neman Rance yanzu haka sun dawo dashi inda suke…
Read More » -
N-power sun sake Fitar Da sunayen Waɗanda sunka samu Shiga Tsarin
Hukumar Gudanar da Harkokin Zuba Jari na Kasa (NASIMS),ta fitar da jerin sunayen masu neman aikin shiga N-power batch C…
Read More » -
[Bidiyo] A Hukunta Wadanda Suka Kashe Budurwa Deborah Ko Nayi Ridda
Idan ba’a hukunta wanda suka kashe Debora ba, zan yi ridda in fita daga musulunci – Inji Wannan matashiya Wata…
Read More » -
Shin da gaske an kama malam Bashir Ahmad Sokoto ?
A yau din nan ranar assabar an tashi da wani lamari a jihar Sokoto na zanga -zanga wanda al’ammarin ya…
Read More » -
ABINDA YA FARU A SOKOTO: Akwai abinda ake kira da “defense of provocation” a criminal law – Barr.Aysha Ahmad Muhammad
Wata kwararriyar Barista a Kaduna tayi sharhi kan abinda ya faru a Sokoto kuma ga yadda sharhin nata wanda ta…
Read More » -
Sabuwar Hanyar da Zaka Samu Free 200MB and ₦100 Airtime
Wannan karon nazo muku da sabon App wanda zaka samu nadan Kira kasancewar suna neman Customer suke raba Promo Free…
Read More »









