Labarai

[Bidiyo] A Hukunta Wadanda Suka Kashe Budurwa Deborah Ko Nayi Ridda

Idan ba’a hukunta wanda suka kashe Debora ba, zan yi ridda in fita daga musulunci – Inji Wannan matashiya

Wata matashiya bayerabiya, me suna Keffe Arinade10 ta bayyana cewa, idan ba’a hukunta wanda suka kashe Deborah datawa Annabi Muhammad(SAW) batanci a Sokoto ba zata fita daga musulunci.

Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok inda tace kisan da akawa Deborah ya sabawa koyarwar addini.

A cikin maganganu wannan yarinyar tana tambaya ga Musulmi cewa shin wannan shine addinin zama lafiya a akan abunda sunka aikata?

Sa’a nan tana cewa shin addinin musulunci daman haka yake da cewa aka kashe mutum ana Allahu Akbar shine ya umurce ku da ku kama kashe mutane.

Ga maganar ta nan a cikin harshen turanci.

@keffearinola #trending #arinade10 #justicefordeborah ♬ Buga – Kizz Daniel & Tekno

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button