Labarai
-
Labari mai daɗi: Farashin Abinci Ya Fara Yin Sauƙi A Katsina
An fara samun sassafci na farashin kayan Abinci, inda Garin Kwaki ya dawo dubu 48,000, sannan Dawa sabuwa ta dawo…
Read More » -
Ƴan Maulidi 150 sun ɓace bayan da jirgin ruwan da su ke ciki ya kife a jihar Neja
Masu bikin Maulidi 150 ne rahotanni suka bayyana cewa sun bace a yayin da jirgin ruwa, mai dauke da mutane…
Read More » -
Yaki: Kun yi babban kuskure’ – Netanyahu ya yi tsokaci ga harin makami mai linzami na Iran
Firayim Ministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya shaidawa Jamhuriyar Musulunci ta Iran cewa za ta yi nadamar harba makamai masu linzami…
Read More » -
Dr.Sani Umar R/lemo ya warware bayani akan ¥ak!n I$ra’!la da Hisbullah (bidiyo)
Kwana biyu da suka wuce, nayi takaitaccen bayani nace lissafina ya kwabe akan abinda yake faruwa tsakanin |$ra’|a, Iran, Lebanon…
Read More » -
Yan sanda sun harba barkonon tsohuwa kan masu zanga-zanga a Abuja (bidiyo)
Jami’an ‘yan sanda a babban birnin tarayya Abuja sun harba barkonon tsohuwa a zanga-zangar “Fearless In October” kan rashin shugabanci…
Read More » -
Kyan fuska ko nuna tsiraici ba abu ne mai tasiri a masana’antar shirya fina-finai ba – Ebun Hodo
Jaruma a masana’antar Nollywood, Ebun Hodo ta bayyana muhimmancin da baiwa da gogewa suke da ita fiye da siffa ta…
Read More » -
Duk duniya a Nijeriya ne kaɗai a ke yabon ɓarawon dukiyar al’umma – Sanata Ndume
Ali Ndume, sanata mai wakiltar Borno ta kudu, ya ce cin hanci ya zama annoba a Nijeriya saboda ‘yan siyasa…
Read More » -
Gobara ta tashi a Babbar Kasuwar Jeddah da ke Saudiyya (hotuna da bidiyo)
Gobara ta tashi a Babbar Kasuwar Jeddah da ke Saudiyya Gobarar ta tashi da safiyar yau Lahadi, inda ta laƙume…
Read More » -
Masifa : zatazo Umrah tana so tayi m@d!go da ni – inji wata Ƴar tiktok
Wata yar tiktok antydaimond2 ta fallasa asirin wata da take bibiyarta da tayi madigo da ita, wannan masifa dame tayi…
Read More » -
Dan bello Ya gyara wa daliban firamari aji guda kamar turai (bidiyo da hotuna)
Dan Bello Galadanci Shahararren dan jarida kuma malamin makaranta a kasar china mai bidiyo cikin barkwanci amma kuma yana wayar…
Read More »









