Labarai
Dan bello Ya gyara wa daliban firamari aji guda kamar turai (bidiyo da hotuna)
Dan Bello Galadanci Shahararren dan jarida kuma malamin makaranta a kasar china mai bidiyo cikin barkwanci amma kuma yana wayar da mutane kai akan halin da kasar Nijeriya take ciki.
Dan Bello Galadanci ya shawara wajen zaƙulo badala da manya yan siyasa kasar Nijeriya wanda har ake masa barazana da rayuwa.
Dan bello ya fito ya fadi cewa akan aikin da yake baya tsoron mutuwa indai wajen fadakar da al’umma ce.
Dan Bello ya gyara aji daya akan naira miliyan hudu kacal wanda kuma tabbas idan anka inganta rayuwar ilimin yara to za’a samu cigaba sosai a cikin kasa
Ga hotunan.
Ga bidiyo nan.