Kannywood
-
Koda Zan Yarda Ayi Sulhu Sai Ya Tara Yan Jarida Ya Karyata Kan Sa – cewar Hadiza Gabon
Kamar yadda sani akwai Shari’ar da tsakanin wanda yace hadiza Gabon ta canye masa kudi da cewa zata auresa amma…
Read More » -
Ko me yayi Zafi Ficewar Hadiza Gabon Daga Kotu Shari’arta da wand ta canyewa kudi
Hadiza ta Fusata ta Fice daga Kotu akan Shariar Wanda ta Cinyewa Kudi kamar dai yadda aka sani a watannin…
Read More » -
Yau Burina Ya Cika – Inji Amarya Ruƙayya Dawayya
Amarsu Ƴar Lelen Ango Jaruma Ruƙayya Dawayya tace burinta ya cika a yau bayan da aka ɗaura aurenta da Isma’ila…
Read More » -
Yan sanda sun cafke Jaruma Amal umar tare da karbe Motarta da saurayinta
Jarumar Kannywood Amal Umar ta nemi Kotu ta hana mataimakin sufeton ƴan sanda mai kula da shiyya ta ɗaya da…
Read More » -
Rahama Sadau na shan zagi bayan yin wallafar ta’aziyya ga Davido kan mutuwar ɗansa
Sanannen abu ne yadda jaruma Rahama Sadau tayi fice kuma take shan caccaka a kafafen sada zumuntar zamani wanda dama…
Read More » -
Rahama Sadau akan ‘ ki zan iya sayar da Gonar Gadonmu’ – Rahama tayi martani ga matashi
Wani matashi mai suna Ibrahim Abdullahi sulaiman shugaba yayi fustim a shafinsa na sada zumunta facebook inda ya wallafa cewa…
Read More » -
An sanya Ranar Daurin Auren Afakallahi Da Rukayya Dawayya
Shugaban Hukumar Tace Finafinai ta Jihar Kano, Isma’il Na-Abba Afakallahu, zai Angwance tare da Tsohuwar Jarumar Finafinan Hausa Rukayya Dawayya.…
Read More » -
Martani: Ganduje Bai isa ya Rushemin Gida Ba – Rarara
Fitaccen mawakin siyasar nan a Najeriya dama wajen ta Dauda Kahutu Rarara ya bayyanawa duniya wasu abubuwa dangane da takaddamar…
Read More » -
Rahama Sadau Ta Lashe kyautar Gwarzuwar Jarumar Ƙasashén Afiríka
Jarumar Fina-finan Kannywood, Rahama Sadau Ta Zama Gwarzuwar Jarumar Fina-finan Ta Kasashen Afirika A (Nollywood) A Gasar Ƙasa Da Ƙasa…
Read More »









