Kannywood
Bidiyo : Rikici a Jos, jarumi Bello Muhd Bello ya gudo Daga Asibiti Tsira da Rayuwar sa
Advertisment
Rikici a Jos, jarumi Bello Muhd Bello ya gudo Daga Asibiti Tsira da Rayuwar sa daga gadon asibiti.
Wannan zanga zanga da ake. Ta endsars abun ya chanza salo wanda ya koma rikicin addini a cikin jahar Jos plateau state.
Wanda zakuji irin yadda jarumi Bello Muhammad yake bayyani da bakinsa akan wannan rikincin inda ta gudo daga gadon asibiti da yake jinyar ƙafarsa.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla.




