Addini

Bidiyo : Jan Hankali ga Musulmai game da fita zanga-zanga a musulunci-Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau

Advertisment

Jan Hankali ga Musulmai game da fita zanga-zanga a musulunci-Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau .
Sheikh Abdullahi bala lau Shugaban kungiyar izalatul bidi’ah wa’ikamatus sunnah reshen jahar kaduna yayi jan hankali ga Musulmi akan zanga zangar da ke faruwa a halin yanzu.
Wanda yayi jawabi mai gamsarwa ga duk musulmi yana da kyau su saurari wannan jawabi a cire akida da ke tsakaninmu wannan akan duk al’ummar nigeria ce baki daya.
Ga bidiyon nan kasa.
 

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button