Kannywood
Fahad Dance Group Ne “First Position” A Gasar Gwaska Return
Advertisment
Wannan group dai mai suna Fahad Dance Group sune wadannan sunka ci gasar kamar yadda director ya fadi yau 11/12/2017 za a bayar da wannan kyauta.
Ga profile din wannan group a instagram https://i.instagram.com/fahad_dan_mama/
Hausaloaded.com na tayasu murna ga hotunan group din kamar haka
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com











