Bidiyo: Wasu Yan Fim sun shiga Gasar Yabon Annabo Muhammad S. A. W da BMB ya sanya


Jarumin Kannywood Bello Mohammed Bello (General BMB) Ya Saka Gasar Ƙalubalen Waƙar Yabon Annabi (S.A.W.) Har Wasu Daga Cikin Ƴan Fim Sun Shiga Ciki
Ga bidiyon yadda wasu daga cikin ƴan Fim ɗin su ka dinga rero waƙoƙin yabon Annabi su na turawa a ƙoƙarin su na ganin sun yi na ɗaya a gasar.
Wanda yanzu dai sai sanya gasa ake iri iri a masana’antar kannywood wanda su dauda kahutu rarara ke sanya ta wakoki yayinda lawal Ahmed ya sanya ta karatun alkur’ani mai girma.
Wanda shima fitaceen jarumin bello Muhammad bello wanda ke kira da General BMB ya sanya ta yabon annabi Muhammad s.a.w.
Wanda an samu manya manyan jaruman kannywood sun shiga gasar wanda Ali Nuhu da adam a zango duk sun shiga wannan gasar domin samun nasu rabo.
Domin kallon yabon jaruman da sauran bayyani ga faifan bidiyo nan sai a kalla.

