Kannywood

Tambayoyi Ga Baba Buhari Akan Matasan Nigeria – Daga Ummi Zee-Zee

Advertisment

Shin Baba Buhari ka manta da aikin da ka baiwa matasa tun a 2015 na “A KASA A TSARE A RAKA A TABBATAR”? Shin MALALATA ne su har suka iya yin wannan aikin? Ko kuwa CIMA ZAUNE ne su da har suka fito suka yi maka wannan aikin ba tare da ka basu ko sisin kobonka ba?

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button