Hausa Musics

WATCH AND DOWNLOAD VIDEO : Umar Mb – Dawo

Advertisment

Umar Mb matashin mawaki wanda yayi fice sosai wajen iya kwaliya dan gaye shima ya faso gari.

Umar Mb yazo da sabuwa tasa waka mai suna Dawo wanda zaku kalamai sosai a cikinta wanda zakuyi maraba da ita.WATCH AND DOWNLOAD VIDEO : Umar Mb - Dawo

Yahoo Boy waka ce da ta samu akwai sosai wajen kokarin nishadantar da masoya da dai sauransu.

Zaku iya kallon wakar kai tsaye kuma zaku iya saukewa a wayoyinku.

Related Articles

DOWNLOAD VIDEO HERE

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button